Madogara Da Masdarorin Nahajul Balaga

Lamba Littafi Mawallafi Wafatin Mawallafi A
Shekarar Hijira
Zamanin
Mawallafi
1 Isbatul Wasiyya Mas’udi 303 56 kafin haihurar
Sayyid Radi
2 Alakhbariddiwal Abu Hanifa Dinuri 209 Shekar 29 kafin
hihuwar Sayyid Radi
3 Al-Istikak Ibn Darid 321 28 kafin haihuwar Sayyid Radi
4 Iijazul-Kur'an Bakilani 372 28 kafin wallafa Nahjul balaga
5 Kamalu-Ddin Saduk 281 20 kafin wallafa nahjulbalaga 
6 Agani Abul Faraj Isfahani 356 3 kafin haihuwar Sayyid Radi
7 Amani Zujaji 329 30 kafin haihuwar Sayyid Radi
8 Imama Wassiyasa Ibn Kutaiba 276 Shekara 83 kafin haihuwar Radi
9 Al’imtina Wal Mu’anisa Abu Hayyan Tauhidi 280 Shekara 20 kafin
wallafa Nahjul balaga
10 Ansabul Ashraf Bilaziri 279 80 kafin haihuwar Sharif Radi
11 Al’awa’il Abu Hilal Alaskari 395 Shrkara 5 kafin
wallafa nahajul balaga
12 Albukhala’u Abu Usman Aljahiz 255 Shekara 103 kafin
haihuwar Sayyid Radi
13 Albadi’I Ibnul Mu’utaz 296 Shekara 63 kafin
haihuwar Sayyid Radi
14 Basa’irud Darajat Assaffar 290 Shekara 63 kafin haihuwar Radi
15 Albuldan Ibnul Fakih 200 Shekara 59 kafin
haihuwar Sharif Radi
16 Albayan Wat Tibyan Aljahiz 255 Shekara 103 kafin
haihuwar Sharif Radi
17 Attarikh Ya’akubi 284 Shekara 75 kafin
haihuwar Sharif Radi
18 Tuhaful Ukul Ibni Shu’uba Harrani 380 Shekara 20 kafin
wallafa nahajul balaga
19 Albasa’ir Waz Zakha’ir Abu Hayyan Tauhidi 380 Shekara 20 kafin
wallafa nahajul balaga
20 Tafsir Alabbasi 200 Shekara 59 kafin
haihuwar Sharif Radi
21 Tauhid Saduk 381  Shekara 19 kafin wallafa Nahjul balaga
22 Sawabul A’amal Saduk 381 Shekara 19 kafin wallafa Nahajul balaga