Huduba Ta 14

Daga Zancensa (A.S) Makamancin wannan

Kasarku tana kusa da ruwa, tana nesa daga sama, hankulanku sun sassauce, kuma tunaninku ya yi saku-saku, ku abin samu ne ga mai harbi, kuma abin ci ne ga mai ci, kuma abin farauta ne ga mai farauta.