Huduba Ta 8

Gameda Zubair a wani lokaci

[yanakiransa da ya yi bai'a ta biyu]

(Zubair)Yana raya cewa ya yi bai'a da hannunsa, amma bai yi ba da zuciyarsa, to ya yi furuci da yin bai'a, amma ya yi da'awar boye wani abu (a zuciyarsa) to sai ya yi wani abu da za a san shi da cewa yana kan hakan, in ba haka ba to ya shiga abin da ya fita daga cikinsa.