Huduba Ta 9

[Halinsada kuma halin masu gaba da shi, ana cewa game da ma'abota rakumi ne]

Sunyi kurari kuma sun yi barazana, amma duk da wannan suna tare da rushewa, mu ba ma yin barazana har sai mun hadu da makiyi, kuma ba ma kwarara har sai mun yi ruwa.